Stich Simon Marius

Simon Marius

Kirga – Likita – Aikin apolo

1573 – 1624

Mutumin birnin Ansbach mai suna Simon Marius daga garin Gunzenhausen ya gano kokuwa ya pitar da batun watannin jupita guda Hudu alokachi daya da Galikeo amma ya pitar da aikin shi a karshen shekaran 1614 a chikin littapin sa mai suna Mundus Iovialis.

Galileo ya saka aka yi banza da aikin Marius chewa ya sachi aikin shi. Saboda haka, aikin Marius be samu mutunchi ba har zuwa somin century 20 da aka Gane chewa Shine farkon wanda ya yi aikuna mai muhimmanchi ba Galileo ba Kaman yadda kowa ya sani. A shekara 2014 a taron Munnan aikunan Simon-Marius a wajejen Franconia aka nuna wadansu aikutanshi masu muhimmanchi.

Saboda haka mukesu mu fadakar da mutane chewa a chikin wannan pannin na internet na zamani, muna kiran mutane su taimakemu su yada wannan batun Mutumin da aka chucheshi shekara da shekaru. A yau muna kokarin muyi amfani da Internet saboda mu nuna muhimmanchin aikin sa kuma muna tabbatar da hakikokokin aikin sa da kuma da shaidun aikinsa. Mun yadda da muhimman chin aikin sa. Muna rokon duk wanda ya yadda da Aikin Marius kuma ya isa ya mai mai ta wannanan laba a bakin Garinsa, ya taimake mu ya yada wannan batu ta ko ina.

Marius PrognosticonPrognosticon Astrologicum auf 1612, C3r